http://www.hausawglwpwzr4svrerazwxt7mqpcw3hfoxp5r7jjrkttqc3qrs5syid.onion/author/abdulwahab-muhammad/iog__
Nuwamba 01, 2023 Babban Bankin Najeriya CBN Ya Rufe Wasu Bankuna 754 A Fadin Kasar Rahotanni daga Najeriya na bayanin cewa, babban bankin kasar, wato Central Bank Of Nigeria (CBN), ya rufe bankuna guda 754 da suka hada da manya da matsakaita da kuma bankunan sayen gidaje a fadin kasar, sakamakon matsalolin da bankunan suka shiga.