http://www.hausawglwpwzr4svrerazwxt7mqpcw3hfoxp5r7jjrkttqc3qrs5syid.onion/a/cibiyar-kwallon-kafa-ta-yoshi-za-ta-horar-a-najeriya-dubbai-a-london-sun-yi-bukin-nasarar-ingila-a-gasar-euro-2022-makomar-osimhem/6682628.html
*Dubban Mutane a London Sun Yi Bukin Nasarar Ingila a Gasar Euro 2022
*Makomar Osimhem A Yada Print Abuja, Nigeria — Wata cibiyar horar da kwallon kafa ta duniya da ke da mazauninta a Dubai ta tsara gudanar da wani sansanin atisaye na wannan bazara a Najeriya, tare da manufar karfafa wa matasa masu tasowa ta haujin tamaula.