http://www.hausawglwpwzr4svrerazwxt7mqpcw3hfoxp5r7jjrkttqc3qrs5syid.onion/author/ap/pkvyo
Disamba 15, 2024 ECOWAS Ta Yi Zama Kan Kasashen Da Suka Fice Daga Kungiyar Daga cikin wadanda suka halarci taron a babban birnin Najeriya, Abuja, har da Shugaban Senegal, Bassirou Diomaye Faye, wanda aka nada a matsayin mai shiga tsakani da kasashen da suka balle daga ECOWAS a watan Yuli, daga cikin ƙasashe 15 da ke cikin kungiyar.