http://www.hausawglwpwzr4svrerazwxt7mqpcw3hfoxp5r7jjrkttqc3qrs5syid.onion/a/gwamnan-jihar-filato-ya-bukaci-a-bayyana-wadanda-suke-da-hannu-a-kashe-kashen-mangu-don-hukuntasu/7104883.html
Yero Gwamnan Jihar Filato Lalong Rarraba Gwamnan Jihar Filato Ya Bukaci A Hukunta Wadanda Ke Da Hannu A Harin Mangu A Yada Print Gwamnan jihar Filato, Simon Lalong a wani taro da shugabannan jami’an tsaro a jihar, don sake duba matakan tsaro a karamar hukumar Mangu, ya ce, sun fahinci cewa akwai wadanda aka chapke da zargin hannu a rikicin.